Talauci
Appearance
(an turo daga talauci)
Hausa
[gyarawa]Talauci na nufin wani yanayi da dan Adam yake shiga na rashin wadata ko dukiya ko kuma karancin wadata. [1][2]
Misalai
[gyarawa]- Hukumomi na yaki da talauci a kasashen duniya
- Talauci na barazana ga zaman lafiya
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.244. ISBN 9789781601157.
- ↑ Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,237