Jump to content

tsuntsu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

suna[gyarawa]

tsuntsu dabba ce mai ƙafa biyu (2) da yatsu, kuma dukkanin jikin ta a lulluɓe yake da gashi da fuka-fukai biyu. t tsuntsu, j tsuntsaye, mace tsuntsuwa.

Misallai[gyarawa]

Fassarori[gyarawa]

Karin Magana[gyarawa]

  • Tsuntsu baka rasawa, Allah ya wadata ka.