zakka

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman zakkah ta samo asali ne daga harshen larabci zakkat.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

zakka na nufin wani kasafi da mutum ke cirewa daga cikin dukiyarsa a yayin da dukiyar ta kai wani nisabi don bayarwa kyauta ga talakawa da marasa karfi don taimka musu. A musulunce kuma zakka hakki ne na ubangiji daga cikin dukiyar mutum kuma dole ne yayinda kudin mutum.[1]

Aikatau (v)[gyarawa]

Fitar da kudi da nufin bayar da zakka.

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): charity
  • Larabci (Arabic): Az-zakat
  • Faransanci (French): charité

turanci da Hausa zakkat

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.