zina
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Wata kila kalmar zina ta samo asali ne daga kalmar larabci źiná.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Kalmar zinazina (help·info) na nufin saduwa ko kuma kwanciya na sha'awa tsakanin jinsi biyu na namiji da mace don samun karuwar haihuwa. A wasu lokutan kuma hausawa kan yi amfani da kalmar zina don nuna saduwar da akayi ba tare da aure ba.[1]
Aikatau (v)
[gyarawa]Zina a aikace ka iya nufin yanayi na saduwa tsakanin jinsi biyu don samun karuwa.
Kalmomi masu kusanci ma'ana
[gyarawa]- Jima'i
- Lalata
- saduwa
- yin tarayya
- kwanciya
Kalmomi masu akasin ma'ana
[gyarawa]Turanci
[gyarawa]- sex
- sexual intercourse
- adultery
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 160. ISBN 9789781601157.