zurfi
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman zurfi ya samo asali ne daga harshen hausa.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]Wuri zurfi na nufin wuri da yake da nisa a tsayi ta kasa.[1]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): deep
- Faransanci (French): profond (m), profonde (f)
- Larabci (Arabic): amiqun - عميق
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 192. ISBN 9789781601157.