Jump to content

Ɗari

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Asalin Kalma

[gyarawa]

Watakila kalman dari ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]
  • Ɗari lamba ne na kirge wanda ke nufin Goma sau goma. Ana kuma rubuta dari da sufuli kwara biyu (hundred eg. 100).[1]
  • Ɗari na da ma'anar Sanyi a wata kalmar Hausar.

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): hundred - 100.
  • Faransanci (French): cent.
  • Larabci (Arabic): mi'atun - مائة

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 14. ISBN 9789781601157.