Jump to content

Goma

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Asalin Kalma

[gyarawa]

Watakila kalman goma ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

lamabace ta ƙidaya dake nufin daya zuwa fiye da tara (9) wata goma (10).[1]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): ten (10)
  • Faransanci (French): Dix
  • Larabci (Arabic): asharat. عشرة - ١٠.[2]

Kalmomi masu alaka

[gyarawa]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 186. ISBN 9789781601157.
  2. "Numbers 1-10(١- أقرام ١٠)". www.softschools.com. Retrieved 2021-12-22.