Dubu

Daga Wiktionary

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman dubu ta samo asali ne daga harshen larabci.

Hausa[gyarawa]

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

Dubu na nufin Ɗari sau Goma. Dubu na da sufuli guda uku bayan lamban farko (thousand eg. 1000).[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): Thousand
  • Faransanci (French):
  • Larabci (Arabic): alf' - ألف.[2]

Kalmomi masu alaka[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 106. ISBN 9789781601157.
  2. "How to say thousand in Arabic". WordHippo. Retrieved 2021-12-22