miliyan

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Asalin Kalma[gyarawa]

Watakila kalman miliyan ta samo asali ne daga kalman turanci million.

Furuci[gyarawa]

Suna (n)[gyarawa]

lamabace ta kidaya dake nufin daya zuwa fiye da tara (9) wata goma (10).[1]

Fassara[gyarawa]

  • Turanci (English): million (eg. 1000,000)
  • Faransanci (French): million
  • Larabci (Arabic): milyun - مليون

Kalmomi masu alaka[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. p. 108. ISBN 9789781601157.