Jump to content

Ƙeƙasashshe

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Wanda ya kangare, ana bada wannan ma'anar ga abubuwa biyu. Na farko ana bayar da ita ga mutum wanda baya jin magana ko mutumin da baya daukar magana. Na biyu kuma ana danganta ta ga wani abu daya bushe wanda ƙila ba zai amfani ba.