Jump to content

ƙarshe

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

ƙarshe nanufin Kishiyar Farko wanda hakan nanufin abinda bayada wani abu agabanshi.

=Misali

[gyarawa]
  • Ƙarshen labarin kenan.
  • Ƙarshe dai ya bar gidan.
  • wannan shine Ƙarshen Azzalumi.

Karin magana

[gyarawa]

Ƙarshen Alewa ƙasa.

fassara

  • Turanci: end
  • Larabci: نهاية