ƙauye

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Hausa[gyarawa]

Ɗan ƙaramin mazaunin mutane ƙasa da birni kuma ƙasa da gari. Akasari akwai ƙaranci koma rashin abubuwan more rayuwa a ƙauye. A wata hausar kuma ana cewa Karkara.