ƙosai
Appearance
ƘosaiKosai (help·info) Yana daya daga cikin abincin gargajiya na hausawa kuma akan sarrafa shine da wake.
Mafi yawanci anfi anfani dashi wajan karyawa (karin kumallo)
Yana dauke da sinadarin protein Wanda ake samu a jikin wake dakuma sunadarin Fat and Oil wanda ake samu ajikin mai
Mafi yawanci hausawa , Fulani da kuma yarbawa sun fi anfani dashi
Hausawa na cin shi da koko sukuma yan fulani suna hada shi da buredi Kosai nada daɗi sosai musamman aka samu yaji me daɗi
Manazarta
https://hausa.leadership.ng/kosai-mai-kayan-hadi-na-musamman/