Jump to content

Adda

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Adda

Ada wata wuƙa ce da ake amfani da ita wajen girban hatsi kamarsu gero, dawa, kalwa da daisauransu hadda saran kuku, kalgo ceɗiya da daisauransu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • An sari wani yaro da dada.

Manazarta

[gyarawa]