Jump to content

Akwati

Daga Wiktionary
Akwatin zinare

AkwatiAbout this soundAkwati  Wani abune da ake sanya kaya a cikin shi tinda yanzu ya zama al'ada wajen kai kayan lefe a gidan iyayen yara (mata) idan za'ai aure.

[1] [2]

Misali

[gyarawa]
  • Akwati Goma akayiwa Bilkisu.
  • Akwatin maganin asibiti ya tsufa

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,19
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,29