Arziƙi

Daga Wiktionary

Arziki na nufin baiwa na dukiya da mutum ke samu daga ubangiji. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Talle yasamu arzikin noma.
  • Talatu nada arzikin dabbobin gida.

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.