Jump to content

Asabar

Daga Wiktionary

Asalin kalma

[gyarawa]

Watakila kalmar asabar ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Asabar da Turanci (Saturday). Rana ce daga cikin ranakun sati guda bakwai (7).

kalmomi masu alaka

[gyarawa]
  • lahadi, litinin, talata, laraba, alhamis, juma'a
  • jiya
  • shekaran jiya

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): Saturday[1]
  • Farandanci (French): samedi[2]
  • Larabci (Arabic): alsabt - السبت[3]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
  2. Days of the week in French". about-france.com. Retrieved 2022-01-02.
  3. Days of the Week(أيام للأسبوع)". www.softschools.com. Retrieved 2022-01-02.