Azaba

Daga Wiktionary

Azaba About this soundFuruci  Shine wahalar da wani ta hanyar abu mai sanya zafi ko raɗaɗi domin ya aikata wani aiki ko kuma ya furta wata magana. [1]

Misalai[gyarawa]

  • Azzalumun Sarki ya musu azaba da yunwa.
  • Anyi mai bulala a matsayin azaba.
  • Malamai sunyi wa'azi dan aji tsoron azabar wuta.

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,193