Jump to content

Bututu

Daga Wiktionary
Bututun ruwa

BututuAbout this soundBututu   Ɗan leda ko roba mai tsawo da ake zuba duk wani abu mai ruwa ta cikinsa.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Na jawo ruwa da bututu
  • Manomi na amfani da bututu wajen ban ruwa
  • An jawo bututun man fetur daga Ikko zuwa Kaduna.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P197,