Jump to content

Dokin kara

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Dokin kara (jam'i: Dokin karare) yara ne keyin dokin karare domin yin wasa, dokin kara daga Kara ake hada shi, sai a karya tsawan Cibiya daidai da tsawan Kara, sai yara su hau kai a matsayin Doki, an samo sunan ne daga kalmomi biyu Doki da kuma Kara.

Misali

[gyarawa]
  • Yaro ya hau dokin kara