Jump to content

Falla

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

Falla

  1. kalmace dake nuna yadda akayi mari.
  2. Yaga fallen takarda da ƙarfi ta hanyar cizgowa.

Kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]

Faffalla Falfala dalla Gantsara

Misali

[gyarawa]
  • Yace sai ya falla mata mari
  • Na falla wa ɗan sandan fari
  • Na falla ma Musa littafi
  • Waye ya falla min takardu.