Jump to content

Fankasau

Daga Wiktionary

Fankasau dai wani nou’in abinci ne dake ɗaya daga cikin abin cin gargajiya kuma ana yinshi da fulawa kuma akan a yishi da alkamaana yinshi da fulawa ana kuma cin shi da miyar taushe.