Gaskatawa
Appearance
Hausa
[gyarawa]Asalin Kalma
[gyarawa]Watakila kalman gaskatawa ta samo asali ne daga kalmar Hausa Gaskiya.
Furuci
[gyarawa]Suna (n)
[gyarawa]yanayi ne na yarda da wani.[1]
Aikatau (v)
[gyarawa]yarda da halayen wani.[2]
Fassara
[gyarawa]- Turanci (English): trust
- Larabci (Arabic): thiqat - ثقة
- Faransanci (French): confiance
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. ISBN 9789781601157.
- ↑ Bunza, Aliyu Muhammad (2002). Rubutun Hausa : yadda yake da yadda ake yin sa. Lagos: Ibrash Islamic Publications Centre. ISBN 978-2821-40-3. OCLC 62456570.