Gwamnati
Appearance
Gwamnati, ko shugabanci da Turanci (Government), na nufin Hukumar Gwamnati dake shugabantar Al'umma. Gwamnatin sashin al’umma dake da alhakin yanke hukunci da kare al’umma. Government [1]
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.