Hamma
Appearance
Hamma Kalma ce mai Harshen Damo
HammaHamma.ogg (help·info) Ana amfani da shine wajen buga abu wajen aiki, mafiyawan masu amfani dashi kafintoci ne dakuma sauran ma'aikata, amma a Hausa ce wasu na kiranta da Guduma[1][2]
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Hammer
Misalai
[gyarawa]- Makeri na amfani da hamma
HammaHamma.ogg (help·info) [3]
Fassara
[gyarawa]- Turanci: Yawning
Misalai
[gyarawa]- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,50
- ↑ https://kamus.com.ng/display.php?action=show&word=hammer
- ↑ Paul Newman and Roxana Ma Newman,2021:Modern Hausa-English Dictionary. ISBN 9780308245.P,86