Jump to content

Ita

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

Ita kalmace ta wakilin suna wanda take nuna/bada labarin wacce batanan.

Kalmomi masu alaƙa[gyarawa]

Su Mu Shi Ni Kai Ke Ku

Misali[gyarawa]

  • Tamareshi ita da kanta.
  • ita takaini gidan

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: she
  • Larabci:هي