Mu

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Bayani[gyarawa]

ni kalmace ta wakilin suna wanda take bada labarin wanɗanda ko nuna masu magana.

Kalmomi masu alaƙa[gyarawa]

Misali[gyarawa]

  • Mu bamason zalunci
  • Mune muka alka

Fassara[gyarawa]

  • Turanci: we
  • Larabci:نحن