Jump to content

Jiyaswa

Daga Wiktionary

Jiyaswa About this soundJiyaswa  a turanci hakan yana nufin Announce da hausa kuma yana nufin shela ko sanarwa[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Gwamnati tasa ayi jiyaswa akan korona

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965. Kamus na Turanci da Hausa, Northern Nigerian Publishing Company,p 7. ISBN 9 789781691157