Kaza
Appearance
Kaza wata halitta ce da ake kiwo a gida domin samar da kwai da nama. tana da ƙafafu biyu da yastu.[1] [2]
Misalai
[gyarawa]- Nayi kiwon kaza.
- Kaza na kiwo a gidan gona.
- Talle ya yanka kaza.
Karin Magana
[gyarawa]- Sabo da kaza baya hana yanka.
- Idan fitsari banza ne to kaza tayi mana.
Manazarta
[gyarawa]- ↑ Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,82
- ↑ Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.82. ISBN 9789781601157.