Jump to content

Kofi

Daga Wiktionary

Kofi anfi saninsa da suna moda a hausance wanda yake nufin abun shan ruwa ko wani abu mai ruwa-ruwa wanda ake kira cup da turanci [1] [2]

Suna jam'i. Kofuna

Misalai

[gyarawa]
  • Nasha ruwa da kofi a randa
  • Zuba ruwa a kofi

A wasu harsuna

[gyarawa]
  • English - Cup

Manazarta

[gyarawa]

-

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,39
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,59