Lakidiri

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Lakidiri (Bucket) wani mazubine wanda za'a iya zuba abu a ciki musamman mai ruwa domin ajiya na wani lokaci ko amfani dashi. Lakidiri ana iya kiranshi da wasu sunaye kamar Bokati ko Bokiti.