Liman

Daga Wiktionary

Liman Wani mutum ne wanda ke jagorantar Sallah a Qasar Hausa. [1] [2]

Suna jam'i. Limamai

Misalai[gyarawa]

  • Liman yayi addu'a
  • Naga liman a Kasuwa

Manazarta[gyarawa]

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,87
  2. Roxana Ma Newman,1997:An English-Hausa Dictionary. ISBN 9781397330.P,132