Masara

Daga Wiktionary
Jump to navigation Jump to search

Masara (jam'i: Masara) shukane da'ake nomawa a gonaki, yana fitar da Zangarniya, a kowacce zangarniya akwai kwayoyin masara a ciki, masara akwai Fari da Ja. Hausawa na yin Tuwo, Fate, Dambu, Waina / Masa da shi.