Jump to content

Nannarkewa

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Bayani

[gyarawa]

nannarkewa karmace dake nufin narkar da abu amma mafi yawan narkewa, tahanyar amfani da ɗafi a ƙeyar kalmar, wacce take fa'idantar da yawaitawa.

Kalmomi masu alaƙa

[gyarawa]

Misali

[gyarawa]
  • Kuna nannarkawa dakyau?
  • Fatan dai angama nannarkawa domin zamu haɗa