Romo

Daga Wiktionary

romo shine ruwan dafaffen abu kamar nama, kifi, ko ganda da dai sauransu.

Misali[gyarawa]

  • Musa yana son Romo
  • Inna Tayi ganda da romo