Shaƙuwa
Appearance
Shaƙuwa na daga cikin kalmomin hausa waɗanda ake kira da "Kalmomi masu harshen damo" wato kalma mai ma'ana sama da ɗaya. Shaƙuwa na ɗaukar ma'anar ƙullatauyar alaƙa mai ƙarfi ko sabo. Ma'ana ta biyu kuma ta Shaƙuwa itace gimtsewa da mutum yake yi a lokacin da ya shaƙe musamman a lokacin da ake cin abinci. Kuma ba sai mutane kaɗai ke shaƙewa ba, harma da wasu dabbobi da dama.