Jump to content

Shinkafa

Daga Wiktionary
Shinkafa fara shar

=Hausa

[gyarawa]

ShinkafaAbout this soundShinkafa  Wani nau’i ne daga cikin nau’oin kayan abincin hausawa wato hatsi wanda aka fi sani da (rice) a kalmar turanci.[1][2]

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci rice
  • larabci عرز

Misali

[gyarawa]
  • Shinkafa da mai da yaji
  • Shinkafa da miya akwai daɗi
  • Malam Idi ya siyo shinkafa daga kanti.
  • Aminu manomin shinkafa ne.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.22. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,27