Jump to content

Taɓarya

Daga Wiktionary

Tabarya About this soundTabarya  Ana amfani da ita a cikin gida wato tana cikin kayan aikin gida wanda akeyin daka da ita acikin Turmi[1][2]

Misalai

[gyarawa]
  • Nika da tabarya
  • Yayi duka da tabarya

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.69. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,71