Turmi
Appearance
TurmiTurmi (help·info) Yana ɗaya daga cikin kayan amfani a cikin gida wajen dake-dake kamar fura ko wani abu. da kuma jajjagen kayan miya.
Turmi Hakorin da ake amfani dashi wurin taunar abinci. turmi wani adadin awon atamfar mata.
Misali
[gyarawa]- Bilkisu na daka yaji a turmi
- An kawo ma amarya sabon turmi