Jump to content

Taba

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Taba a gona

Taba About this soundtaba1.wav 

  • Wata shuka ce wacce ake nomawa a ƙasashe masu zafi, ana sarrafa 'ya'yanta zuwa garin taba ko kuma ace sigari.
  • Garin ganyen bishiyar taba da ake taunawa ko a zuƙa.[1]

Turanci

[gyarawa]
  • Marijuana.


Misalai

[gyarawa]
  • Manomi ya shuka kadada guda ta taba
  • Tsohuwa tana tauna garin taba
  • Na ga bature yana zuƙar taba

Manazrta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P192,