Tattaunawar user:Nupemiyo
Sabon sasheAppearance
(an turo daga Tattaunawar user:Misbahu umar)
Latest comment: shekara da suka gabata 2 by M I Idrees in topic Gyara game da ƙirƙirar maƙala
Gyara game da ƙirƙirar maƙala
[gyarawa]Assalamu'alaikum, malam misbahu Umar dafatan kana lafiya. Haƙika kana matuƙar ƙoƙari gurin ƙirƙirar maƙaloli masu kyau da ma'ana to amma wani hanzari ba guduba yanada kyau matuƙa gaya kasan mezaka dinga ƙirƙira ba komai zai faɗo maka arai kayi rubutu akaiba, kasani Wiktionary wirine na ƙirƙirar kalmomi kaɗai kuma kasani akwai kalmomin da basu buƙatar ayi rubutu akansu domin anriga anyi. Kayi rubutu akan "fi tsawo, fi muni, dasauransu. Kamata yayi kayi rubutu akan Asalin ma'amarta shine 'fifiko' domin idan kasan me fifiko yake nufi zaka iya haɗashi da komai, Dan Allah agyara  sai anjima M I Idrees (tattaunawa) 14:13, 5 Oktoba 2022 (UTC)
- malam m i idrees nagode insha allahu za'a gyara Misbahu umar (tattaunawa) 15:45, 5 Oktoba 2022 (UTC)
- yayi kyau Allah yayimana jagora, kahutu lafiya. M I Idrees (tattaunawa) 17:14, 5 Oktoba 2022 (UTC)
- Samfuri:misbahu Umar Assalamu'alaikum, ka inganta maƙalarka ta Mangara. M I Idrees (tattaunawa) 10:50, 14 Oktoba 2022 (UTC)
- yayi kyau Allah yayimana jagora, kahutu lafiya. M I Idrees (tattaunawa) 17:14, 5 Oktoba 2022 (UTC)