Jump to content

Dukkan logs na bayyana

Combined display of all available logs of Wiktionary. You can narrow down the view by selecting a log type, the username (case-sensitive), or the affected page (also case-sensitive).

Rajistoci ayyuka
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)
  • 21:29, 31 Yuli 2023 Nupemiyo hira gudummuwa created page aci balbal (Created page with "'''Aci balbal''' Wani ƙaramin na urane da'ake amfani dashi wajan samarda haske yayinda gari yayiduhu.")
  • 05:27, 24 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Idda (Created page with "'''Idda''' Nanufin wani lokutane da mata suke ɗauka agidajansu kafin susake yin wani aure. ===Misali=== * Yasaka matarsa kuma tana idda agidansa.")
  • 05:07, 24 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Idonruwa (Created page with "'''Idonruwa''' Wata hanyace da ruwa yake tsatsowa dagaƙasa yake fitowa waje. ===Misali=== * Wannan rijiyan duk idanuwan ruwanta suntoshe sai anyasheta.")
  • 04:48, 24 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Inkiya (Created page with "'''Inkiya''' Shine yiwa mutum laƙabi dawani suna wanda badashi akaman yankaba. ===Misali=== * Sunana misbahu amma jama'a sunamin laƙabi da ɗam baba. Fassara turanci: '''Nickname'''")
  • 08:36, 14 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Tashshi (Created page with "'''Tashshi''' Wa'ansu ƙananan tattasaine masu matuƙar yaji sosai.")
  • 05:54, 14 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Tsiriya (Created page with "'''Tsiriya''' Winiɗan ƙaramar tsuntsune daga jinsin tsuntsaye masutashi sama. ===Misali=== * Ƙanina yabuɗemin tsirya ta tashisama.")
  • 05:41, 14 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Ibada (Created page with "'''Ibada''' Nanufin yiwa ubangiji bauta yadda addini ya tanadar. ===Misali=== * Zanje masallaci inyi salla. * Munje cociyau dasassafe yin ibadammu.")
  • 05:18, 14 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Hariji (Created page with "'''Hariji''' nanufin namijin da inyana saduwa da iyalinsa kwata kwata baya gajiya. ===Misali=== * Matan alhaji habu tayi yaji saboda hariji ne.")
  • 05:11, 14 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Hangen nesa (Created page with "'''Hangen nesa''' shine tunani ko nazari akan wani abu dakan iya faruwa wanilokaci.")
  • 07:45, 13 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Tsatso (Created page with "'''Tsatso''' Wani ɗan karamin kwarone wanda akafi saminsa acikin kara.")
  • 05:18, 13 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Haƙarƙari (Created page with "'''Haƙarƙari''' Wa'ansu ƙasusuwa ne da allah ya halitta su ajikin ɗan adam da kuma dabbobi. ===Misali=== * Wannan san yakusan mutuwa saboda haƙarƙarin sa sun kakkarye. * Audu yaje gidan masu ɗauri akamamai haƙarƙari.")
  • 05:21, 12 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gwanjo (Created page with "'''Gwanjo''' nanufn duk wani kayanda ake saidawa basaboba.")
  • 06:09, 10 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gamji (Created page with "'''Gamji''' Sunan wata bishiyane tana daga cikin baban bishiyan da mukedashi kuma ana amfani da sassaƙenta wajanyin magani. ===Misali=== * Maina bayada lafiya zanɗebo sassaken gamji za'aimasa magani.")
  • 05:41, 10 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Maƙata (Created page with "'''Maƙata''' Wani ɗogon itacene da mutane suke amfani dashi domin cizgo yayan bishiyan da hannu bazekaiba. ===Misali=== * Dan Allah kabani maƙata in cizgo wancan gaiban.")
  • 05:22, 10 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Kancirko (Created page with "'''Kancirko''' Wani gadone da mitanan karkara suke haɗawa adauji da itace domin hutawa. ===Misali=== * Munje dauji ɗebo kara saimukaga babammu akan kancirko yana bacci.")
  • 05:11, 10 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Tafarfara (Created page with "'''Tafarfara''' Wani ɗakine da ake ginawa kwara ɗaya acikin gida saboda samari marasa aure. ===Misali=== * Anzo neman audu kuduba ko yana tafarfara yana bacci.")
  • 05:02, 10 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Kalwa (Created page with "'''Kalwa''' yayan bishiyan ɗorawane ana amfani dashi wajan yin abubuwa daban daban. ===Misali=== * Zamuje bishiyan ɗorawa ɗebo kalwa muyi daddawa miya.")
  • 04:55, 10 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Kuluma (Created page with "'''Kuluma''' Wani baƙin ruwane da mutane suke shafawa ajikin mata kadai ana haɗashine da kalwa.")
  • 21:43, 9 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gangami (Created page with "'''Gangami''' taruwan jama'a aguri ɗaya sanda ake aikata wani abu. ===Misali=== * Naje bakin kogi naga anyi gangami ana kamin kifi.")
  • 05:19, 9 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gobara (Created page with "'''Gobara''' Wata wutace datake tashi acikin jama'a masamman agidaje ko akasuwanni wanda ba'asanran jama'aba. ===Misali=== * Jiya da daddare wuta tatashi akasuwan laraba. * Gidansu hanifa yakama da gobara yau da safe")
  • 06:47, 8 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gini (Created page with "'''Gini''' Wani abune da mutane sukeyi da siminti da bulo domin yazama mafaka na mutane da dabbobi.")
  • 06:02, 8 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Ganima (Created page with "'''Ganima''' Wa'ansu kayane da'ake ɗebowa yayinda akaci wani ɓangare dayaki. ===Misali=== * Munci nasarar yaƙi amma shugaba yace akaimai ganimar fadarshi.")
  • 05:35, 8 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gawa (Created page with "'''Gawa''' Ma'ana matatce shine wanda da aka sanshi da nunfashi sannan yadaina nufasawa shi ake kirada gawa mutum ko dabbba. ===Misali=== * Allah sarki jiya nasai akuya amma da akawaya gari kawai saidai naga gawa. * Anata neman talatu tun shekaran jiya saiyau akaga gawanta aruwa.")
  • 05:16, 8 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Galan (Created page with "'''Galan''' Wani abune da mutane suke amfani dashi sosai musamman wajan zuba abubuwa acikinsa kamarsu ruwa, manja, manfetur, da dai sauransu. ===Misali=== * Baba yaje kasuwa yasayo galan zaizuba man injin aciki.")
  • 05:03, 8 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Tifa (Created page with "'''Tifa''' Wata motace babba sosai wanda mutane suke amfani da ita wajan ɗaukan kaya kamar yashi dutse kankura da jan ƙasa da dai sauransu. === Misalai=== * Ankawo yashi tifa ɗaya awajan aikinsu oga auwal. * Zamusai jan ƙasa naciko tifa goma rabar lahadi in allah yakaimu")
  • 07:42, 7 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gamin bauta (Created page with "'''Gamin bauta''' Haɗa wani abu da wanj abu guri ɗaya wanda bakamanminsu ɗayaba. ===Misali=== * Ankoro aliyu a makaranta saboda yasaka takalmi gamin bauta.")
  • 06:32, 7 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gambo (Created page with "'''Gambo''' sunane da'ake amfani dashi yayin dan akahaifa yanbiyu duk wanda yafito akarshe toshi akewa laƙabida gambo.")
  • 06:08, 7 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gandai (Created page with "'''Gandai''' shene mutumin da watan ramadan yakama ana azumi ammashi bayayi. ===misali=== * Wannan mutumin duk girmanshi amma gandai ne bayasan yin azumi kwata kwata arayuwansa.")
  • 06:00, 7 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gammo (Created page with "'''Gammo''' w Wani abune da mutane suke naɗawa suna amfani dashi wajan ɗaukar abu buwa masunauyi aka dashi. ===misalai=== * Na naɗa gammo zan ɗauka solon dankali dashi. * Zan ɗauka ruwa abotiki gammona yafaɗi.")
  • 05:40, 7 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gaisawa (Created page with "'''Gaisawa''' Shine tsayawa a hanya ko a gida donin amutumta juna da baiwa juna hakƙi yadda addini yatanadar. ===Misali=== * Da ita da mahai fiyarta basa gaisawa saboda bata ganin mutuncin mahai fiyarnata.")
  • 05:10, 7 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gaɓoɓi (Created page with "'''Gaɓoɓi''' Wa ansu wajajene ajikin ɗan adam ko dabba wanda sune kaɗai suke'iya motsi a jikinsu. ===misali=== * Wallhi duk tunyiya gaɓoɓina sukemini ciwo bana iya motsasu.")
  • 06:18, 6 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gagararre (Created page with "'''Gagararre''' mutumin da yaraina kowa kuma bayajin magana. ===Misali=== * Wanna yaron gagararrene duk abida ace karyayi shiyakeyi wallahi bayajin magana.")
  • 07:31, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fi muni (Created page with "'''Fi muni''' kalmar tana nufin wanda yafi kowa lalacewa awaje. ===Misali=== * Wannan yarinyar ta fi muni awajan nan shiyasa batada samari.")
  • 07:26, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fi yawa (Created page with "'''Fi yawa''' kalmar nanufin wa'anda sukafi yawa anan. ===Misali=== * Mudai mun fi yawa anan gidan saboda haka bazamu tashiba")
  • 07:21, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fi tsayi (Created page with "'''Fi tsayi''' kalmar tana nufin wanda yafi wani tasyi ===Misali=== * Wannan yarinyar ta fi tsayi na sosai fa.")
  • 06:32, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Makiyayi (Created page with "'''Makiyayi''' mutuminda yake adaji bayada wani abinyi sai baiwa dabbobo abinci shi ake kira da makiyayi.")
  • 06:23, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fliln jirgin ƙasa (Created page with "'''Filin jirgin ƙasa''' wani wajene da ake ajiye na'urori masu tafiya gari zuwa gari ko kuma ƙasa zuwa ƙasa. ===Misali=== # Zanje ƙauyen babana amma jirgin ƙasa zanhau in allah yayarda. # Zamuyi balaguro izuwa ƙasar nijar a jirgin ƙasa.")
  • 06:03, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fita daga (Created page with "'''Fita daga''' kalmar nanufin cire kai daga cikin wani abu kamar ƙungiya ko taro ko majalisi da dai sauransu. ===Misalai=== # Matana ta fita daga cikin ƙungiyarku # Zan fita daga wannan wawiyar makarantar ranan laraba.")
  • 05:47, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fitowan alfigir (Created page with "'''Fitowan alfigir''' Yanayine da yake nuna ciwa munbar jiya munshiga yau. ===Misali=== # Kanaganin alfigir tafuto bazaka tashiba.")
  • 05:30, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fisge (Created page with "'''Fisge''' Kalmar nanufin jan abu ahannun wani da ƙarfi ko karɓewa da izza. ===Misalai=== # Ya fisge wayasa daga hannunta yan zunnan. # Da izza ya fisge wuƙan ahannun wanda yakeso yayi kisan.")
  • 05:22, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fursina (Created page with "'''Fursina''' wani gidane babba da gwamnati take ginawa mutane masu laifi domin ahorasu ta hanyan laifinda suka aikata kuma gidan yaƙunsu ɓangarori daban daban. ===Misali=== # Ɗan azumi ya satamma gwamnati waya a taransfoma ranannan saiyau aka kamashi za'akaishi fursina.")
  • 05:10, 5 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Funfuna (Created page with "'''Funfuna''' Wani irin dattine dayake fitowa idan aka ajiye abinci aka kulleshi ba'ayi amfani dashiba ko kuma kwano ko roba mai datti wanda ba'a wankeshiba aka ajiyeshi ya daɗe da datti sai yayi funfuna. ===Misali=== # Kakulle fura yau sati ɗaya kenan ya bazatayi funfuna ba # Mama wannan kwanukan sunkai wata ɗaya ananfa shiyasa sukayi funfuna")
  • 07:48, 4 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Mafitsara (Created page with "'''Mafitsara''' Wani hanyane da wani ruwa marakyau yakefita ajikin ɗan adam ko dabba.")
  • 07:37, 4 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fanfalaƙi (Created page with "'''Fanfalaƙi''' wani irin gudune da akeyi wanda bakowa lokaci akeyinshiba saida dalili. ===Misali=== * Yau munje gona yambindiga sunbiyomu saida mukayi gudun fanfalaƙi.")
  • 07:18, 4 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fusatacce (Created page with "'''Fusatacce''' kalmar tana nufin Wanda ranshi yaɓaci ɓacinran kuma yafito a baiyane.")
  • 07:11, 4 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fusata (Created page with "'''Fusata''' kalmar tana nufin lallai ganin fishi da damuwa da ɓacinrai a fiskan mutum. ===Misali=== * Kana ganin fuskansa kasan ya fusata karkamai magana yanzu.")
  • 07:03, 4 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Furici (Created page with "'''Furici''' tana nufin magana akan wani abu mai daɗi ko mara daɗi. ===Misali=== * Wannan bawan allan yayi mumunan furici akaina zan kaishi kotu.")
  • 06:40, 4 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Fuloti (Created page with "'''Fuloti''' nanufin fili wanda ba'ayi giniba acikinshi. ===Misali=== * Wannan filine mai matuƙar daraja baza'a saidashiba ƙasada miliyan ɗayaba. * Filina yakai cikakken fuloti shiyasa bazan saidaba.")
  • 16:43, 3 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Ragara (Created page with "'''Ragaya''' Wani wayane da'ake ajjiye abu buwa acikinsa musamman in an yanka rago akansanya naman aciki ko kifi da dai sauransu. ===Misali=== * Na rataye kifina akicin kicin a ragaya")
  • 16:33, 3 Oktoba 2022 Nupemiyo hira gudummuwa created page Gebto (Created page with "'''Gebto''' wani ɗan ƙaramin kwalline da ake amfani dashi da.")
(mafi sabo | mafi tsufa) Duba (sabbi 50 | ) (20 | 50 | 100 | 250 | 500)