Jump to content

Maƙata

Daga Wiktionary

Maƙata Wani Dogon Itacene da mutane suke amfani dashi domin cizgo 'ya'yan bishiyan da hannu bazekaiba.

Misali

[gyarawa]
  • Dan Allah kabani maƙata in cizgo wancan gaiban.