Tirmi

Daga Wiktionary
Zanetirmi

Tirmi' About this soundTirmi  yana daya daga cikin kayan amfani a cikin gida wajen dake-dake kamar fura ko wani abu, da kuma jajjagen kayan miya.[1]

File:Tirmi da Tabarya.jpg
Tirmi da Tabarya

Misali[gyarawa]

  • Bilkisu na daka yaji a tirmi
  • An kawo ma amarya sabon tirmi

Manazarta[gyarawa]