Jump to content

Tsakuwa

Daga Wiktionary

Tsakuwa Dukkan karamin dutsen da girmansa bai wuce a tura shi a hanci ko baki ba.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Mun tsince tsakuwa a cikin shinkafa.
  • Na tauna tsakuwa.

Karin Magana

[gyarawa]
  • A tauna aya domin tsakuwa taji tsoro.

Misalai

[gyarawa]

Tsakuwa ma'anar wannan Kalmar ita ce macen yar karamar kaza

  1. Neil Skinner,1965:Kamus Na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157. P,97