Jump to content

Wata

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Wata halitta ce mai farin haske da kuma sanyi wanda ke hudowa a sararin samaniya yayin da rana ta fadi har zuwa hudowar alfijir.

A wani lokacin kuma, kalmar wata na nufin adadin kwanaki talatin (30) wato kuma wata daya. Misali, 20 ga watan Satumba, saura wata 2 da sauransu.[1][2]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp.108. ISBN 9789781601157.
  2. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,110