Jump to content

Yini

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]
Yini a wani sashi na Italy

Asalin Kalma

[gyarawa]

Watakila kalman yini ta samo asali ne daga harshen hausa.

Furuci

[gyarawa]

Suna (n)

[gyarawa]

Yini na nufin tsawon lokacin da haske ke wanzuwa a rana yini kan fara daga lokacin da rana ta fito zuwa faduwarta ko kuma daga safiya zuwa maraice

Fassara

[gyarawa]
  • Turanci (English): daylight[1]
  • Larabci (Arabic): daw' alnahar - ضوء النهار[2]
  • Faransanci (French): lumière du [3]

Manazarta

[gyarawa]
  1. Abraham, Roy Clive. Dictionary of the Hausa Language. London: University of Oxford Press, 1962. 689.
  2. daylight - Translation into Arabic - examples English | Reverso Context". context.reverso.net. Retrieved 2022-01-01.
  3. jourdaylight - French translation – Linguee". Linguee.com. Retrieved 2022-01-01