Jump to content

Zaren Lilo

Daga Wiktionary
Zaren Lilo

Zaren Lilo wannan wani irin zare ne wanda ake ɗinkin takalmi, jaka da dai sauransu. Shi yana da kauri ba kamar sauran zare ba.[1]



Misali

[gyarawa]
  • Baduku yayi amfani da zaren lilo wajen ɗinki.

Manazarta

[gyarawa]