Jump to content

Ziyara

Daga Wiktionary

Hausa

[gyarawa]

Ziyara shine mutum ya tafi zuwa wani waje ko wani gari don ya gana da wani ko wasu.[1]

Misalai

[gyarawa]
  • Gobe Zan je ziyarar Yan uwa a kano.
  • Shugaban kasar Faransa yakai ziyara kasar Mali.

Manazarta

[gyarawa]
  1. Neil Skinner, 1965:Kamus na Turanci da Hausa. ISBN 9789781691157.P,204