fuska

Daga Wiktionary

Sashin gaban kai, wanda ke dauke da idanu, hanci, da baki. [1]

Manazarta[gyarawa]

  1. Skinner, Niel (1965). Kamus Na Turanci Da Hausa (in Hausa/English). Zaria: Northern Nigerian Publishing Company Ltd. pp. 3–7. ISBN 9789781601157.